Home News Hausa in English
Hausa in English

Hausa in English

0
0

Hausa in English, while human habitation in Nigeria dates back to 900 BC, archaeological evidence suggests that the Nok were the first known civilized people in Nigeria, dating back to 500 BC. Get latest Updates on Hausa.Info African No# 1 Hausa Langues Information Website.

If you ever find yourself in Nigeria, this guide on translating Hausa in English will come in handy.

Know anybody that is thinking of paying Nigeria a visit? Share this list on.

Emergency Translation
Help! Taimako!
I need your help. Ina buƙatar taimakonka
Police! Ɗan sanda!
Stop! Tsaya!
Watch out! Ka kula!
Go away! Tafi!
Let me go! Bari in tafi!
Where are we going? Ina za mu tafi?
I need a lawyer. Ina buƙatar lauya
Can I use your phone / computer? Zan iya amfani da waya/kwamfutarka?
Call the police /a doctor/ an ambulance! Kira ɗan sanda / likita / motar asibiti
Stop! Thief! Tsaya! Ɓarawo!
Leave me alone. Kyale ni.
I’m hurt! An ɓata mini rai!
I need a doctor. Ina buƙatar likita.
I’m sick. Ba ni da lafiya.
I’ve been injured. Na samu rauni.
I’m lost. Na ɓace.
I lost my bag. Jakata ta ɓace.
I lost my wallet. Zabirata ta ɓace.

 

Small Talk Translation
hello Sannu!
Good Afternoon Barka da rana
How are you? Kana lafiya?
How old are you? Shekarunka nawa?
What do you do for a living? Mene ne sana’arka?
What are your hobbies? Wasu irin wasanni kake so?
I am fine Ina lafiya
I am sick Ba ni da lafiya
My name is… Sunana…
This is my friend / father / mother / son / daughter Wannan abokina ne / mahaifi / mahaifiya / ɗa / ‘ya
What is this / that? Mene ne wannan / wancan?
I am pleased to meet you Na yi farin cikin haɗuwa da kai
I am _ years old Shekaruna_
See you later Sai anjima
Goodbye Sai wata rana
Good night Said a safe
Where is the restroom? Ina ɗakin hutawar?
I understand / I do not understand Na fahimta / Ban fahimta ba

 

Etiquette Translation
please (asking for something) Dan Allah (tambayar wani abu)
please (offering something) Dan Allah (bayar da wani abu)
May I have _? Ko zan samu _?
thank you Na gode
you’re welcome maraba
yes i
no A’a
excuse me gafara dai
sorry Yi haƙuri
wait jira

Read Also: Step by Step How to make Hausa Koko

Numbers Translation
one ɗaya
two biyu
three uku
four huɗu
five biyar
six shida
seven bakwai
eight takwas
nine tara
ten goma
eleven goma sha ɗaya
twelve goma sha biyu
thirteen goma sha uku
fourteen goma sha huɗu
fifteen goma sha biyar
sixteen goma sha shida
seventeen goma sha bakwai
eighteen goma sha takwas
nineteen goma tara
twenty ashirin
thirty talatin
fifty hamsin
one hundred ɗari ɗaya
one thousand dubu ɗaya
ten thousand dubu goma
one hundred thousand duba ɗari
one million Miliya ɗaya

 

Time Translation
now yanzu
later anjima
before kafin
morning safiya
afternoon rana
evening yamma
night dare
one o’clock Ƙarfe ɗaya
two o’clock Ƙarfe biyu
noon Taskar rana
midnight Tsakar dare
minute/s Minti/mintuna
hour/s Awa / awanni
day/s Kwana / kwanaki
week/s Mako / makonni
month/s Wata / watanni
year/s Shekara / shekaru
today yau
tomorrow gobe
Monday Litinin
Tuesday Talata
Wednesday Laraba
Thursday Alhamis
Friday Juma’a
Saturday Asabar
Sunday Lahadi
January Janairu
February Fabrairu
March Maris
April Afurilu
May Mayu
June Yuni
July Yuli
August Agusta
September Satumba
October Oktoba
November Nuwamba
December Disamba

 

Colors Translation
black baki
white fari
ray Toka-toka
red ja
blue shuɗi
yellow rawaya
green kore
orange Launi Ja da rawaya
purple Launi mai ja da shuɗi
brown Rowan ƙasa

 

Body Translation
head kai
eyes idanu
ears Kunnuwa
nose hanci
baki
arm hannu
leg ƙafa
hand hannu
feet tafin ƙafa
chest ƙirji
skin fata
muscle tsoka
blood jini

 

Questioning words Translation
how yaya
what mene
when yaushe
why Me ya sa
who wa
where ina
how many guda nawa

 

Pronouns and adjectives Translation
good mai kyau
bad mara kyau
big babba
small ƙarami
fast sauri
slow a hankali
light mara nauyi
heavy mai nauyi
light haske
dark duhu
loud ƙara
quiet shiru

 

Feelings Translation
hot / cold / warm Zafi / sanyi / ɗumi
painful / pleasant Mai zafi / mai daɗi
comfortable da daɗi
I am happy / sad Ina murna / baƙin ciki
I am angry Ina fushi
I am tired Na gaji
I am embarrassed Na ji kunya
I agree / disagree Na yarda / Ban yarda ba
I like / dislike this Ina so wannan / Ban a son wannan
I am worried / concerned Na dmu / Ina jin

 

Money Translation
How much is this? Nawa ne wanna?
What is the cost? Mene ne kuɗinsa?
Where can I get money changed? A in azan samu canji?
Do you accept credit card / Kana amsar katin kuɗi?
money kuɗi
currency kuɗin ƙasa
cash Tsabar kuɗi
credit card Katin kuɗi
bank banki
bank account asusun banki
automatic teller machine (ATM) Injin samar da kuɗi (ATM)
travellers check Cek (takarda mai bad a izini banki su biya kuɗi)

 

Travel Translation
Please take me to_ Dan Allah kai ni zuwa ga _
Where can I find _? A in zan nemi _?
What is the address? Mene ne adireshin?
Where can I rent a _? A in azan yi hayar_?
airport / airplane filin jirgin sama / jirgin sama
passport fasfot
station tasha
restaurants wurin cin abinci
guest house gidan hutawa
hostel ɗakin kwana
hotel otal
bed & breakfast gado / Karin kumallo
bars mashaya
charger – mobile / tablet / computer abun caji – tafi- da-gidank/ ƙaramar kwamfuta / kwamfuta
bike / train / bus / car / taxi Keke / jirgin ƙasa/ safa / tasi
ferry / yacht / boat Jirgin fito / babban jirgin ruwa / kwalekwale
gas (petrol) gas (fetir)
What is the room number? Mene ne lambar ɗakin
Which floor? Hawa na nawa?
When is the next _? Yaushe ne_ na gaba?
How far is _? Yaya _ yake?
North arewa
South kudu
East gabas
West yamma

 

Food Translation
water ruwa
Breakfast Karin kumallo
Lunch Abinci rana
Dinner Abincin dare
Snack taɓa abinci
meat / chicken / beef / pork / lamb Nama / kaza /naman sa / alade / naman ɗan tunkiya
fish kifi
vegetables ganyayyaki
kwaɗon ganye
drink / wine / beer Abun sha / barasa / giya
beverage Abun shad a ba ruwa
tea / coffee Shayi / kofi
I am hungry / thirsty / satisfied Ina jin yunwa / ƙishi / ƙoshi
Table for one / two / three / family please. Dan Allah teburin mutum ɗaya / biyu / uku.
Please may I look at the menu? Dan Allah ko zan iya duba takardar tsarin abincin?
I am vegetarian / vegan / I don’t eat meat. Ni mutum ne dab a na cin kowane irin nama ko kifi / kowane irin abun day a danganci dabbobi/ Ban a cin nama.
Kosher only / Halaal only Kosha kaai / Halal kawai
Cheers! Sowa!

 

Shopping Translation
When do you open / close? Yaushe kake duɗewa / rufewa?
I will take it thank you Zan amshi shih aka na gode
I want it / I don’t want it Ina son shi / Ban a son shi
How much? Nawa?
toothbrush asuwaki
soap sabulu
shampoo Sabulun wanke gashi
pain medicine Maganin zafi
towel tawul
batteries batirori
pens / paper Aƙalami / takarda

 

Proverbs Meaning/ English Equivalent
Karambanin akwiya, gai da kura (it was pure) meddlesomeness on the part of the goat to think she could great the hyena without disaster. i.e. Don’t attempt the impossible.
Mai haƙuri yak an dafa dutse ya sha romonsa A patient person will cook a stone and drink its broth. i.e. patience is virtue.
Barin kasha a ciki bay a maganin yunwa. Keeping one’s excrement in one’s stomach doesn’t keep one from hunger. i.e. Speak out when the time comes-remaining silent won’t solve the problem.
Albarkacin kaza ƙadangare ya sha rowan kasko Thanks to the chicken the lizard drank water from a bowl. i.e. Some gain advantages through no virtue of their own.
Da tsirara gara baƙin bante. Rather than nakedness better a black loincloth. i.e. Half a loaf is better than none.
Ko ba a gwada ba linzami ya fib akin kaza. Even though no measurement is taken one can see that a bridle is too big for the mouth of a chicken. i.e. Such-and-such is completely obious.
Aikin banza makaho da waiwaye. It is worthless work for a blind man to turn his head to look. i.e. An illustration of a supreme waste of effort.
Labarin zuciya a tambayi fuska. For the news of the heart one should ask the face. i.e. One’s face shows what is in one’s heart.
Kome nisan dare gari zai waye. No matter how long the night, morning will come. i.e. Every cloud has a silver lining.
Hausa.info We gather all the latest news and Special Interest in today Africa. Enjoy all the excitement in reading the best Articles.